iqna

IQNA

IQNA - Hukumar Kawata birnin Tehran ta aiwatar da wani gagarumin aiki na kawata sararin babban birnin kasar da jigogi na watan Rabi'u tare da sanya wani shiri da aka yi niyya a cikin ajanda don nuna muhimman lokutansa.
Lambar Labari: 3493765    Ranar Watsawa : 2025/08/25

Tehran (IQNA) Ministar ciniki ta kasar Canada Mary Ng ta yi Allah wadai da laifin wulakanta kur'ani mai tsarki da kuma cin zarafin masu ibada a wani masallaci da ke birnin Markham na kasar, ta kuma jaddada cewa wannan lamari ba shi da wani matsayi a cikin al'ummar kasar ta Canada.
Lambar Labari: 3488943    Ranar Watsawa : 2023/04/09